Barka da Sallah

​Bana ma ina taya fitattun abokaina murnar Sallah  


Kamar yadda kullum a ko wace shekara nakan taya wasu abokai na murnar, ina anfani da wannan a daman ne a ko wace karamr Sallah, wanda yau kusan shekaru 8 kenan. Naaha taya abokai fiye da 100, wani shekaran ma 200, amman sabanin wayancan, a wannan shekarar abokai 20 kawai kachal zan taya su.


Ga sunayen kamar haka:


1. Muhammad Mahmud Biu, daga jahar barno 

2. Aliyu Ashura daga Abuja 

3. Nura Sabo daga Potiskum

4. Habeeb Zakar Ya'u daga Potsikum 

5. Ali Ali Sajjad Daga Lagos 

6. Aliyu Barde daga Gwoza Borno 

7. Muhammad Musa Fari daga Potsikum 

8. Adamu Abdulmumen daga Potiskum 

9. Ammar Mohammad daga Yola 

10. Ahmad Mahdi Imam daga Funtua


11. Shu'aibu Idrees daga Gimba 

12. Sardauna Baaa Isah daga Maiduguri

13. Ahmad Alaba daga Lagos 

14. Aleey Adam Gobirawa daga Kano 

15. Al'ameen Daga Gombe 

16. Nazeer Hassan Daga Shinkafi 

17. Usman A Babba daga Kaduna 

18. Ja'ar Abba Imad daga Bauchi 

19. Mahdi M Tukur Almizan daga Funtua 

20. Abubakar Sadmo daga Maiduguri 


Allah ya bar zumunci, ya kara ilimi da arziki da hazaka, Allah yasa Aljanna ce makomar mu, ya hada mu a tafkin Kausar. Abotar mu da ku na shakku, Allah yasa badi ma muna tare. 


Wani Abu game da wayan nan, sune abota ake da sunan abota, sannan dukan su dinnan sun yarda cewa mu abokai ne, ba ayin wata cur ba tare da an gaisa ba, kuma ba yin sati guda ba tare da an sada zumunci ba. 


Wannan abotar, a cike yake da tausayi, da jinkai, da kuma yarda da juna.